Download HIRA DA SARAUNIYA RUBY (18 minutes 17 seconds) in Mp3, 3GP, MP4, FLV and WEBM Format

Movies.NaijaBasic.com

Movies | Lil Wayne | Chris Brown | DJ Khaled | 21-savage | Nicki Minaj | Rick Ross Davido | XXXTentacion | Tyga | Eminem | Juice Wrld | Jojo | Drake | Sarkodie | Wizkid | Rihanna | Ice Prince | Falz | Tiwa Savage | Gariba | ClassiQ | NT4 | DJ Ab | Kheengz | Akon | Deezell | Morell | Olamide | M.I Abaga | Jesse Jagz | 2pac | Lyta | Simi | Adekunle Gold | 50 cent | Ruby Gyang | Di'Ja | Rema
Search Videos:

HIRA DA SARAUNIYA RUBY


Title:HIRA DA SARAUNIYA RUBY
Duration:18 minutes 17 seconds Min
Extensions:Mp3 / Mp4 /3gp / WebM / Flv VideoType: hd
Channel:Pulse Nigeria Hausa
Uploaded At:1 year ago
Views:684
Likes:11
Source:YouTube.com/watch?v=7Ton-JhF5-4
Download Video
Download
Download Mp3 Audio
Description
Daya daga cikin matan arewa dake fafatawa a masana'anta nishadi a fanin waka, Ngohide Ruby Ann GyangGyang wacce aka fi sani da Ruby Gyang ta bayyana yadda ta bijire ma bukatar mahaifin ta na zama malamar makaranta zuwa mawakiya. Haifafiyar 'yar Jos, mawakiyar tana daya daga cikin matan dake tare da shahararren gidan waka, Chocolate city wanda fitaccen mawaki M.I Abaga ke shugabanta. Hirar mu da ita, Sarauniya Ruby kamar yadda take kiran kanta ta bayyana mana labarin yadda tayi balaguro daga Jos zuwa Legas domin fafata da sauran mawakan masana'antar. Ruby Gyang tayi karin haske game da rayuwar ta a dandalin wakaplay Ruby Gyang Bijire wa mahaifin ta wajen zabar sana'a Tace tun tana yar shekara 5 take sha'awar yin waka domin kuwa a lokacin tana koyi da fitatun mawakan wannan zamanin irin su Micheal Jackson da sauran su.
Share

Related videos
Online: 34| Total Hits: 92440
External Links:
Home Back Contact Us
Facebook Twitter Rss Feed

U-ON
© 2019 Movies.NaijaBasic.com

A | B | C | D | E | F | G | H | I | J | K | L | M | N | O | P | Q | R